Cutar sanyi Mara Dukkan ta ku jaraba gama ingantacce ne:
- Asami kankana na naira 100 sai ayanyanka ta.
- Tafarnuwa kunso 3 abare adandaka.
- Tsamiya sili 8.
- Citta guda 3.
- Tumeric kurkur gada 4.
- Ruwa pure water Leda 6.
- Ganyan mangwaro sili 7.
Sai atafasa sosai kana atace arinka Shan ruwan 1cup da safe kafin cin abinci haka ma da dare kafin akwanta barci.
Leda 6 kwana 3 kenan ,kana asake yin wani kamar sa.
In shaa Allah za a samu waraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan matsalulin sanyi.