Ingantacce Hadin Zuma Mai Kyau

Yau nazo muku da wani sirrin Mai sauqi Kuma Wanda kayan hadin basa wahala, Amma fa indai Kika hada wannan kin kece raini gun kishiya Kuma Mai gida sai ya gigice ya Baki kyautar ta da Baki taba zatoba,_

Zaki samu
Citta
Kanimfari
Minannas
Gwandar daji
Nonon KURCIYA
Zuma

YADDA AKE HADAWA

Zaki samu Zuma Mai kyau Mara hadi, ki tabbatar Kuma zumar Nan Mara hadi ce shine maganin zai aiki yadda akeso Kuma ya zauna ajikinki tsawon lokacin, sannan ki Sami ki samu cittarki ki daka da Duk ragowar mahadan dana zayyana a sama, dakawa Zaki kiyi garinsu sai ki tamkade suyi laushin sosai.

Sanan sai ki samu garwashi kisamu mazubi Mai kyau ki zuba Zuma ki Dora akan garwashi, da zumar ta Fara narkewa sai ki zuba Garin magannnki akai kina juyawa a hankali zuwa minti 15 Amma kada ki Bari qone da ya Kama jikinsa maganin yabiye da zumar ki sauke idan ya huce sai zuba a mazubi Mai kyau,Zaki dinga Shan Babban cokali 1 sau 2 arana.

Wanann yana saukar da ni’iima da sha’awa ga danqo.

GARGADI: Lallai ku ji tsoron allah kada wacce Bata da aure Tasha, wacce mijinta bayanan kada tasha, bazawara ma kada tashi sai wacce tasan tana kusa da mijin ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *