YANZU ga wani hadi wanda tuntuni matan birni da kauye suke amfani dashi wannan zakiyine idan kinga nononki ya zama ( kankani ) kinaso ya ciko kamar balam-balam to ki gwada.
ZAKI shanya aya ta bushe saiki hadata da garin alkama da farar shinkafa da aya da gwada duk ki jikakasu ki markade sai ki tace ruwan sannan ki sake dorawa a kan wuta sai ki saka sauran kayan hadin wato Zuma da madara ko da ta garice saboda yayi kauri kina juyawa a kan wuta Daga yayi Dan kauri kadan sai ki juye kina shan sa kullum Sau 2 a Rana.