Lokocin sanyi da yawa daga cikin mu bamu damu da shan ruwa ba kwatakwata.
Alhalin munsan dukkan halittun jikin mutum na bukatar ruwa domin gudanar da aikinsu yadda ya kamata.
Ga kadan daga cikin matsaloli da rashin Shan ruwan akan lokoci zai iya kawo maka:
Tamushewar fata da saurin tsufa
Rashin iya narka da abincin da aka ci da wahala wajen fitar da bahaya
Gyambon ciki.
masu Ulcer shida ne dan tafi tashi lokacin sanyi fiye da lokacin zafi da kaso 75 cikin 100
Rama
Ciwon gabobi
Zafin jiki
Rashin kuzari da saurin gajiya
Ciwon koda
- Hatsarin kamuwa da cutar mutuwar rabin jiki
Ciwon kai
Ga bayanin daga wasu masana….
“Karancin shan ruwa yana iya haifar da canjin dabi’a, ya na rage kaifin basirar dan adam, sannan ya na haifar da cutar mantuwa, da kuma sa mutum da dinga jin radadi fiye da in yana yawan shan ruwa, don haka yakamata mutane su kiyayi rashin shan ruwa
AMFANIN SHAN RUWA DA SAFE KAFIN ACI KOMAI
Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. masana fannin kimiyya sunyi bincike akan hakan.masu bibiyar mu a wannan kafa mai albarka saiku biyoni sannu ahankali donjin amfaninsu
Ciwon kai
Ciwon jiki
Daidaita tsarin bugun zuciya
A mosanin gabbai
Farfadiya
daidaita jikin da yawuce kima
Asthma
Ciwon koda
Cutukan dake cikin fitsari
Ciwon suga
A turawa yan uwa su amfana