Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da cutar koda da ake kira ‘kidney stone’ a turance
Damage to pelvic floor muscles: ya kan rage karfin bangaren jikin da yake hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor muscles’. Idan wannan guri ba shi da karfin, mutum zai dinga digar da fitsari a koda yaushe
Bladder stretching: ya kan sa mafitsara bladder ta girma kamar balam balam waanda hakan zai aifar da mutum yana jin fitsari ammaa idan yaje ya zauna fitsari baya fita