ILLAR JINKIRTA YIN FITSARI A LOKACIN DA AKE JINSA YA KAMATA A KIYAYE

ILLAR JINKIRTA YIN FITSARI A LOKACIN DA AKE JINSA YA KAMATA A KIYAYE

Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da cutar koda da ake kira ‘kidney stone’ a turance
Damage to pelvic floor muscles: ya kan rage karfin bangaren jikin da yake hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor muscles’. Idan wannan guri ba shi da karfin, mutum zai dinga digar da fitsari a koda yaushe
Bladder stretching: ya kan sa mafitsara bladder ta girma kamar balam balam waanda hakan zai aifar da mutum yana jin fitsari ammaa idan yaje ya zauna fitsari baya fita
Urinary Tract Infection : yakan kawo bawa kwayar cuta Daman zama a mafitsara Wanda yakan zuwa da alamomi kamar haka Ciwon mara, zafi lokocin fitsari, rashin samun fitsari sosai
Interstial bladder: yakan kawo matsalar ciwon mafitsara mai sanani wanda yakw zuwa da takura idan an zauna fitsari
Kidney damage idan fitsari ta cika mafitsara zaibi hanyar ta koma kidney wanda hakan zai lalata kidney gabaki daya
Incontinence yakan iya kawo matsalar yoyon fitsari lokocin da mutum yana dariya ko tari
Urine retention: zai sa hanyar fitsari ta toshe hakan ta hana fitsari fita gaba Daya , kafin fitsari tafita sai ansawa mutum hanyar fitsari na roba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *