IDAN NONUWANKI KANANANE KINASO SUYI MANYA GA HADIN DA ZAKIYI

Idan nonuwanki kananane kina so suyi manya ga hadin da zakiyi.

Idan nononki kananane kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina Iya yin wannan hadin domin sanin lafiyar nonon Ki.

Cukwui. garin alkama. Aya. Nonon saniya ( ko madara ) Garin hulba ( ko man ).

Cukwui Wanda yawansa zai Kai guda uku sai Ki samu garin alkama gwangwani daya,sai Aya it am a gwangwani daya, sai Ki dakasu zasu zama gari Ki tankade.

Ki samu nonon saniya idan kuma bakya Sha Ki samu Mafara Ki zuba wannan garin kamar cokali 3 Ki damage kina Sha kullum sau 1 sannan Ki Lura lokacin da zakiyi wanka.

Ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki Ki Bari yayi sanyi, sai Ki wanke nonon da shi ,sannan kiyi wankan, wannan hadin matar aure Wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa zatayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *