Ibadah bata yankewa da wucewar watan Ramadana

Ibadah bata yankewa da wucewar watan Ramadana, Allah shi ake bautawa ba watan Ramadana ba”

“Rashin maida hankali gameda lamarin lahira yasa za kaga wasu da zarar watan Ramadana ya wuce, sai kaga sun rage aiyukan ɗa’arsu ga mahaliccinsu Allah”

“Allah fa ya halicce mu ne domin mu dauwama cikin bautarsa, bai keɓance mana wani wata ba da acikinsa kaɗai zamu bauta masa, a’a zamu bauta masa ne acikin dukkanin rayuwar mu”

ALLAH BUWAYI YACE
“Kuma ka bautawa ubangijinka har sai yaƙini ya cim-maka (har mutuwa ta riskeka)
Al-Qur’an.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *