HAR YANZU ANA IYA CIKE TALLAFIN RANCEN KUDI DAGA GWAMNATI, GA JERIN RANCEN KUDIN DA HAR YANZU SUNA TAFIYA

A yau na sake zuwa muku da wasu daga cikin tallafin bashun da zaku iya cikawa domin har yanzu suna tafiya ba a rufe suba dan haka Idan kana/kina bukatar rancen kudi daga gwamnatin tarayya don habaka kasuwancin ka zaka iya bin manhajar dake kasa don zabar rancen da kake so ka nema.

Covid-19 tcf https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold •500k and below

Covid-19 SME
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsme •750k & below

AGMEIS Non-interest
https://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlending •3 million Naira

Nirsal credits risk guarantee Loan
https://nirsal.com/credit-risk-guarantee/

Nirsal Agro-Geo loan
https://nirsal.com/agrogeocoop/

https://smecredits.com.ng/bus_inf.php
•2 to 5 million Naira

https://Smedanregister.ng
•to register your business with SMEDAN and get a certifiy immediately

Aiyukan wucin Gadi👇

INEC 2023 election
https://pres. inecnigeria. org/app/inec-iasd/applicant/registration

National population commissions (census)
https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *