HANYOYIN DA ZAKIBI DON GAMSAR DA MAIGIDANKI ASHIMFIDA

HANYOYIN DA ZAKIBI DON GAMSAR DA MAIGIDANKI ASHIMFIDA

wannan babin yana da matukar muhimmanci da amfani domin yawancin matsalar ma’aurata tana faruwane daga gurin kwanciya.

ki sani duk abinda kikai wa mijinki na kyautatawa da farantawa baki da laifi sai dimbin lada dazaki samu

ki dau wanka ki tsabtace ko ina najikinki kina iya sa alewa ko cingam mai kamshi a baki koma ki tauna kaninfari tare da tsotsa

ki shafa turare me sanyin kamshi kamar humra sannan ki fesa wa kayan baccinki turare masu dadi irinsu touch me,new musk,far away da.s

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *