za a hada garin hulba da madara da Zuma a dama har sai sun hade jikinsu sai ana shafawa a fuska ana yi wa wanann hadin da lakanin mayarda tsohuwa yarinya
AMFANI DA HULBA GURIN GYARAN GASHI
Ana hada garin hulba da man kwakwa sai ana shafawa a kai na 1hr ko fiye da hakan,ana yin hakan sau2 a sati ko sau3
AMGANI DA HULBA GURIN MAGANCE AMOSALIN KAI
Ana hada hulba da Apple cider veniger khal tuffah ruwan khal ana shafawa a kai da dare da safe a wanke
AMFANIN HULBA DOMIN GYARAN NONO
Ana hada hulba da kindirmo(nono) mai kyau ana sha,wannan hadin har ni’ima yana karawa,ga masu gyaran nono zasu sha ckl1 sau3 a wuni
AMFANIN HULBA GUN MACE MAI SHAYARWA
Ana so mace mai shayarwa tana saka hulba a abincinta ,yana qara ruwan nono kuma ya saka jinjirin kasancewa cikin koshin lfy Inshaa Allah……