Hanyoyi biyu kacal masu sauki da Zaki sarrafa kabewa wajen inganta kanki matsayin Mace.

1 ki markada Kabewa da Guaba da Ayaba ki tace ki dinga shan ruwan kamar sau 3 a dare bayan kinsha ruwa yana maganin gajiya lokacin jima i sannan yana tasowa da mace sha’awa kuma yana gyara jikin mace

2 ko kuma kicire zare zaren nan ta cikin kabewa saiki jika da ruwan zafi bayan zare zaren ta jiku sosai, sai a tace ki zuba zuma cikin cokali uku ki gaurayashi sosai sannan kisha yana karawa mace ni ima sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *