Hadin ‘yayan itatuwa domin Karin Lafiya

(Karin ruwan gaba)wannan hadin yana kara ruwan gaba kuma MACE da mijinta duk zasu iya sha

Kankana
Kokumba
Tumatur
Mazarkwaila
Madara peak
Dabino
Kanunfari

    Zaki yanka kankana duka harda ya'yan,ita ma kokumba dukanta za'a yanka harda bayan,kada ki cire ya'yan ,a yanka tumatir shima kada a matse ruwan cikinsa sai ki daka kanunfari ki jika dabino ki cire kwallayen ki hade su guri guda, ki markada a blander sai ki juye ki saka mazarkwaila ta narke ki zuba zuma sannan ki juye madara peak gwangwani daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *