Hadin Ridi Don Karin Ni’ima

Garin Ridi
KANIN FARI
Zuma
nono

Ki dafa KANIN FARI da ruwan zafi idan ya dauko nuna sai ki sauke ki sami garin ridi ko kantu da nono mara tsami ki hade guri guda ki gauraye ki na sha, insha Allahu UWARGIDA Zaki Bada labari .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *