ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan sudan,da matan jordan suna yinshi yana kara ni’ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi
kankana mai kyau
zuma
raihan
sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.