Hadin Gyaran jiki

Hadin Gyaran jiki

Yadda zaki hada man shafwa a breast dinki cikin sauki wnn hadin man shafawa a breast yana sa breast din mace y ciko kuma y tsaya dum dum

Seki sami

Man hulba
Man zaitun
Man ridi
Man kwa kwa
Man alayyadi

Kisamu wadann maya Mayan kimanin kowanne kwalba guda idan kinaso kiga sunyi maki yadda kkso kihadesu abbar roba kidinga shafawa duk dare na Allah idan zakikwanta barci kishafa kisaka Riga wadda kikasan zata danyi tyting dinki bakibarsu. Saka sakaba seki kwanta barci zaki bani lavari kijaraba yar uwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *