HADIN DILKA YANDA FATARKI XATA GOGE TA FITAR MIKI DA ASALIN HASKEN KI
Dilka
Sukari
Lemon tsami
Man zogale
Du’a’ul Hanah
Ruwa
Ki zuba dikkan kayan hadin a tukunya gaba dayan su sai ki bashi wuta kadan kadan har sai ya tafasa yayi kumfa sai ki sauke ki barshi ya dan sha iska ya huce sannan ki dinga dangwala kina shafawa ko inna a jikin ki idan kika gama shafawa sai ki zauna ki barshi yayi kamar minti 30 har sai ya fara marmasowa da kanshi sai ki yi wanka uwar gida ki gwada zaki ga yadda jikin ki zai goge yayi kyau