Hadin Cucumber Da Zuma Domin Karin Ni’ima

Cucumba.
zuma.

yadda za’a hada

zaka markada cucumba ba tare da ka fere ba saika zuba zuma a ciki.zaka iya sakawa a cikin firij.domin yayi sanyi saboda zaifi dadin sha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *