aloevera
kankana
abarba
kurkur
kwa
Ki Samu ganyen aloevera ki matse ruwan sai ki zuba ruwan kankana karamin ludayi ruwan abarba ma cikin karamin cokali, danye kwai farin banda kwaiduwar guda biyu, garin kur-Kur cokali daya, ko hada ki zuwa awa daya sai ki yi wanka yana sa kyan jiki da laushi .