GYARAN GASHI A SAUKAKE

Gyaran gashi Yana daga cikin tsafta da Kima ga yaya mata, Ya kamata Ku daure kuhada Wannan mai

  • Asamu,
  • Man habba(black seed oil)
  • Man ridi(semsem oil
  • Man kwakwa(cocnut oil)
  • Man, lalle (henna oil)

Wannan hadi man ya nada tasiri wajen gyaran gashin mace zai sashi Yayi laushi da Baki wuluk,da bashi kariya daga kamuwa da a,mosani kai,
Kai,kayin kai cirewar gashi da murmushewar gashi,

Allah yasa a dace

A turawa yan uwa domin su amfana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *