GYARAN FUSKA CIKIN SAUKI

Ki rika goga bawon kankana da bawon ayaba a fuskanki yana cire dadtin da suke makalewa a fuska.

NIMA MACE CE

     Gyaran jiki

Ki samu ayaba ki kwaba kina shafama fuska na minti 10-15 Sannan ki wanke

NIMA MACE CE
Ki kwaba kalle ki diga miski kadan da man hulba saiki shapa agabanki bayan 30 minutes saiki wanke da kanki zakiji sauyi yana kare cutittika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *