abubuwan bukata
- Man Zaitun
- Lalle
- Kur-kur
- Madarar ruwa peak
Za ku hade wadannan kayan hadin guri guda sai ku kwaba su ku shafe jikinku da fuskar ku, za ku yi wannan hadin kafin ku shiga wanka idan ya bushe a jikin ku sai ku murje sannan sai ku shiga wanka,
wannan hadin ya na sa jiki yayi kyau da sheki insha Allahu
Za ku iyayin wannan ma wanda ake hada