GYARAN AMARE
man zaitun
nono kindirmo
kwai
Sai ki hada su waje daya ki cakuda daga nan sai ki dauka ki shafa a kan
fuskarki daga nan sai ki samu ruwan dumi kina tirara fuskarki
GYARAN AMARE
zaki iya samun ruwan cocumber ki shafa a kan fuskar ki
GYARAN AMARE2
lalle
madara turare kafi-kafi
da’ul janna
madara turaren sultan
A hada su a kwaba su ko kuma a jika su tare da lallen ko kuma a dafa sai a
tace ruwan lalle sai amarya ta dinga wanka da shi kuma zai kama jikinta kuma
jikinta zaiyi kyau sosai bayan nan sai ki nemi turaren wuta mai kyau kamshi
ki dinga turara jikinki