GYARA KANKI DA MAGANIN SANYI
Maganin infection bawai saikinada infection zakisha ba aa Anason Kisha duk bayan 3month haka nada matukar amfani zakita zama amace Mai cikakkiyar lfy da nutsuwa zaki zama mace ta mussaman domun kuwa zaki samu nagartaccen wadataccen niima Mai hankali da gamsarwa