GURASA WITH FRIED EGG

ABUBUWAN BUKATA SUN HADA DA

  • Kwai3
  • Gurasa2
  • Karas
  • Green pepper
  • Red pepper
  • Albasa
  • Sinadarin dandano (maggi)
  • Curry
  • Black pepper

Da farko za a fasa kwai ukun (ko adadin da mutum yake buqatan amfani da su)
Sai a yanka albasar,koren tattasai,jan tattasai,karas gutsi-gutsi a zuba akan kwai,a saka maggi,curry,black pepper a kada su hade jikinsu. Sai a saka mai kadan acikin frying pan a Dora kan wuta idan yayi zafi a zuba kwain a soya shi on a low heat idan ya soyu sai a Dora gurasa akai kwai (kamar yanda zaku gan a picture) idan ya soyu sai a cire a ajiye,da hakan har a kammala. Yana da dadi sosai,kuma ana yinsa a lokacin breakfast ko kuma lokacin iftar…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *