GOAT HEAD PEPPER SOUP
Ingredients
Kan akuya ko rago
Calabash nutmeg
Potash
Ginger
Garlic
Onions and peppers
Palm oil
Thyme
Utazi leaf
Grounded crayfish
Method
Zaki gyara kan akuya Ko rago sai ki daura akan wuta tare da kayan kamshi da Maggi da salt, ki Barshi ya dahu sosai sai ki samu wani pot din daban ki zuba palm oil dinki tare da potash din da kika jika zaki zuba ruwan a cikin palm oil dinki sai ki jujjuya sosai ya hada jikin shi sai ki kawo calabash nutmeg da kika daka ki zuba, sai ki zuba grounded crayfish,sai ki zuba attarugu da tattasai idan kina bukatan yayi yaji sosai, sai ki kawo utazi leaf din da kika yi soaking a ruwan zafi sbd ya rage mashi dacin shi ki zuba kadan,sai ki Juye wannan hadin akan tafashen kan akuyan ki ki rage wutan sai ki Barshi ya dahu sosai