Garin Neman Tsokanar Wani Zaki Yakai Kansa Ga Hallaka Wurin Saniyar Daji Kalli Kugani – Interestingasf

Cikin wani takaitaccen bidiyo da muka samu bayyanar shi a cikin shafukan kallace kallace na bidiyoyin manhajar YouTube, mun ga yadda wata saniyar daji ta kashe wani zaki har lahira.

Garin neman tsokanar wani zaki ya kai kansa wurin daya hallaka kamar yadda kuka gani a cikin photon videon da zaku kalla a kasa yanzu yanzu hakika dabbobi suma akwai marasa hakuri, a cikin su kamar mutane.

Saniyar dajin dai tayi sanadiyyar mutuwar zakin saboda ya tsokaneta wasu daga cikin mutane dake rayuwa cikin dabbobin sun bayyana cewa duk naman daji babu abinda yakai zaki karfi da kuma rigima, amma sai gashi wata saniyar daji ta kashe zaki.

Zamu iya kallon wannan videon yanzu domin ganin yadda hakan ta faru tsakanin zakin da kuma saniyar har takai su cikin wannan hali a tsakanin saniyar da kuma zakin da dukkannin su suna rayuwane a wuri guda tamkar ‘yan uwa na jini.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *