GAGGAWAR BUƊA BAKI


“Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Yace: Mutane Bazasu Gushe Ba Suna Acikin Alkhairi Matuƙar Suna Yin Gaggawar Buɗa Baki”

Abu Dawuda (2353)

“Gaggawar Yin Buɗa Baki Yana Daga Cikin Saɓawa Masu Mummunar Aƙidar Yin (Wisali) Aƙidar Da Suke Yin Tazarce Ko Jinkirta Buɗa Baki Ko Kuma Ƙin Yin Sahur Don Wata Manufa Ta Daban”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *