Banda cin Shinkafa
Banda cin taliya walau yar hausa ko spaghetti,
Banda cin Macaroni
Banda shan Yoghurts/Ice creams
Banda duk wata alewa ko nau’in kayan zaqi
Banda cin Abu mai kitse ko maiko harda chocolates
Banda cin Couscous kus-kus
Banda cin Bredi da duk wani abincin da akai da fulawa
Banda shan Coffee
Banda cin Soyayyen nama
Banda cin Jan nama sa’
Banda shan Lemuka su fanta, coke, pepsi, mirinda, 7up, maltina, lacasera da sauransu
Banda shan Tea me sugar akwai lipton na masu suga daban
Banda shan miyar Egusi
Banda shan Rake
Banda cin dankalin hausa.
Banda cin Ayaba.
Banda cin doya ko sakwara
Banda cin hanji ko tumbi cikin kayan cikin sa’.
Banda cin garin kwaki,
Banda cin Teba
Banda cin su Egg roll, da meat pie
Banda shan duk wani fruits ko juice na roba
Banda cin shawarwa
Banda shan maganin gargajiya kowanne iri.
Banda shan sprite
Banda Shan melon
Banda cin Cincin
Banda cin Fanke
Banda cin wainar flour kalalla6a
Sources: Nutritionalist