Allah ya saukar da Qur’ani a daren.
Allah ya girmama sha’anin daren.
Mala’iku na sauka a wannan dare da rahama da albarka da natsuwa.
Akwai gafarar zunubai.
Aminci da salama na sauka ga masu imani.
Ibada a wannan dare ta fi ibadar wata dubu a wani dare wanda ba wannan daren ba.
Daren ya fi wata dubu.
babu mai rasata sai marashin albarka.
kashe garin daren rana
kan fito
Allah ne mafi sani