Karin BayaniFAI’DAR RUWAN ZAM ZAM WAJAN MAGANCE KOWACCE IRIN CUTA
Cuta daga Allah ne kuma ya aiko mana da maganin
kafin ya sauko da cutar. Don haka mu san ba abin da
ya fi karfin magani. Shawara ita ce a yawaita shan
zam-zam, insha Allahu magani ne ba adadi. Allah ya
ba mu lafiya baki dayanmu!
idan Kuma cuta a fata take ba’a cikin jiki ba ana yin addu’a a ruwan zam zam a shafa .