Inamasu famada matsalan jinzafi lokacin saduwa nisa tazokusa matsalanku taka u
wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.
dabino.
garin ridi.
garin habba.
da garin raihan.
sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.
sanan mace zata samu man zaitun Mai Kyau ta rinka shafawa a hq gab da za’a hadu da Mai gida .