DOMIN YARANKU

Ana hada Citta, na’a na’a da lubban zakar. Ana hadasu guri daya a daka sai ake yiwa yara shayi suna sha kullum da safe da kuna dare, domin wanke kwakwalwa da gyara tunani. Sannan yana sa saurin fahimtar karatu da haddace abu.

Zaku iya gwada musu koda na kwana bakwai domin ganin yadda zasu canja. Sannan babba ma yana iya sha domin hadi ne na musamman domin gyara kwakwalwa da taimaka mata wajan samun nutsuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *