Domin saukaka matsalar ciwon mara na al ada wanda yake samun mata

Ga abinda za ayi insha allahu za asamu sassauci

Ana tafasa Rijli asad ana sha
Ana tafasa Bardikush ana sha
Ana tafasa albabunaj ana sha
Ana hada ziitir, da albabunaj, da
Yansun arika tafasa wa ana sha
Ana tafasa Naa Naa ana sha
Ana tafasa ziitir ana sha
Ana tafasa kirfa ana sha
Dukkan wadannan magungunan suna taimakawa wajen saukaka matsalolin ciwon alada
Kowacce Hanya matsayin ta daban, daga cikin dukkan Hanyoyin da aka kawo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *