DOMIN MATA MASU CIKI
Anaso mata masu ciki surika amfani da Alkamah, kwai, ridi, waken soya, karasa,dakuma zait zurra
Yana kara masu lafiya, kuma koda mace tana lafiya kalau zata iya amfani dasu zasu gyara mata jiki sosai
Ciwan gabbob na masu ciki sai adinga tafasa Shair anasha damadara. Kuma anaso ayawaita cin karas ko shan mansa,dayαwan cin inabi, da gawasa, dakuma apple
Haka idan ana yawan cin yayan baure,da ayaba, tafarnuwa gyada, fasuliyya, to insha Allah idan kanacin wadannan itatuwan koda namiji ko mace to koda tsufa yazoma jikinka bazaiyi irin muguwar lalacewa dinnan ba insha Allah
Ko asamo Ganyan Naa Naa dagarin habbatisauda tarika tafasawa tanasha dazuma sau biyu arana, idan matsala tayi yawa sau uku arana
Idan Mace tanada karamin ciki kuma tana fama da matsaloli to zata iya tarika tafasa ganyan Naa Naa dakuma Khalil tuffa anasha to yana saukaka laulayin mata masu ciki insha Allah
Bayan haka tafasa ganyan Naa Naa dahabba dazuma anasha yana kara ma mata masu ciki lafiya da yayan dasuke acikin nasu insha Allah.
Ko asamo man zaitun daman habbatisauda kowanne rabin lita ko lita dai dai masu kyau sai adinga shan cokali daya tare da zuma kafin akarya haka darana haka_ _dayamma kafin akwata. Zuwa wata shida, cokali bibiyu
Idan yakai wata Tara to cokali uku uku dasafe darana da yamma, haka itama zuman insha Allah zaa haihu lafiya