DOMIN KU MASU NIYYAR AURE YIN AURE

wannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga ‘yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida sarautar mata, shi wannan hadin yana kara ni’ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine

karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya
bushe
zangarniyar zogale kwara daya1
garin jir-jir na asali
garin dabino
da rumzali

sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau
daya a rana shima wannan hadin yana da kyau sosai matuka .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *