DOMIN KARIN RUWAN NONO GA MASU SHAYARWA

a dafa furen zogale da zuma, wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai.

abubuwan bukata

hulba
sabara

sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki rinka sha za’a samu ruwan nono.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *