DOMIN FARIN CIKIN KU MA’AURATA

shi wannan wani hadi ne da akeyinshi dan farin cikin ma’aurata, kuma yana sa asamu nishadi da kuma karin ni’ima da dadi, yanda akeyi shine za’a samu

kankana mai kyau sosai( a yayyankata)
ya’yan zogale
kumasoriyya ta asali
ayaba mai kyau sosai
ya’yan zogale da kumasoriyya

za a dakesu da kyau suyi laushi, sai ki rinka diban karamin cokali na garin maganin kina hadawa da wancen kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai ki yamutsasu ki rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma
sannan kuma in zaki kwanta da daddare sai ki hada farin miski da zuma farar saka da man zaitun mai kyau ki rinka shafawa a gabanki,zai kashe kwayoyin cututtuka da gamsar da maigida da nishadi.

ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa gyra

mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *