Dauda Kahutu Rarara Ya Saki Sabuwar Waka Mai Taken Jagaba Saika Karbi Kasa Ko Basa So – Latest Song

Shahararren mawakin siyasa a nigeria wanda akafi sani da suna dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakar daya yiwa sabon shugaban kasar Nigeria Bola Ahmed Tinubu.

Wakar mai taken jagaba saika karbi kasa tabbas wakar tashi tayi matukar tasiri akan wannan zaben da aka gudanar na shekarar dubu biyu da ashirin da uku 2023 wanda aka gudanar dashi a kasar Nigeria.

Rarara ya kasance shine mawakin daya fi kowani mawaki iya wakar siyasa a kasar nigeria tun daga shekarar (2015) lokacin tsohon shugaban kasar Nigeria, Buhari yayi masa wannan nadi na sarkin wakar siyasar nigeria baki daya.

Domin saurara wannan waka mai taken jagaba saika karbi kasa zaku iya shiga link dake kasa domin kuyi download din wakar ko kuma ku kashe kunne ku saurara mungode.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *