Dambun Cous cous
Kus kus
Attarugu
Albasa
Maggi
Kori
Gishiri
Nama / kifi
Kabbeji
Kayan kamshi
Zakisamu cus cus dinki kimanin Leda daya seki juyeshi a mazubi mekyau sanna kisamu namanki me kyau kiwankeshi ki tafasashi yazabku sosae sanna kiyaynka kayanmiyanki koki jajjaga su kiaje agefe bayan seki koma kan namanki kiyankashi kanana kidaura mai awuta kisoyashi idan y soyu seki kwashe sanna ki ajegefe kisamu robaeki me kyau ki zuba wnn kus kus din aciki ki zuba masa ruwa amma dakin zuba ruwan zakiyi sauri kitace a basket seki barshi y tsane sosae bayan y tsane seki juye shi afarni me fadi ko roba seki dauko wnn kayan miyan naki ki zuba akai tareda su maggi albasa gishiri kori sekiyanka kabbeji ki zuba kiyita motsawa idan h hade kalar korin zaki ga tafito tunkamin kidaurashi akan wuta seki zuba wnn soayyan naman naki kiyita motsawa sanna ki zuba mai kihada masa kaya yaji sosae ki zuba kayan kamshinki akai sekidaura akan tukunya kiyi dambunki