CURRY SAUCE
Ingredients
Curry powder
Tattasai
Hanta
Albasa
Gishir
Maggi
Mai
Method
Zaki samu hanta ki wanke ki tafasa ta saiki wanke kayan miyarki kiyi grating saiki soya saiki dauko hanta ki zuba saiki sanya maggi da gishiri saiki tsaida ruwa ki rufe ruwan ya kasance daidai da daidai daga baya saiki sanya curry powder ki kamar 3 spoon ko kuma ma yadda dai miyar zatayi dai saiki barta akan wuta zuwa Dan lokaci kadan saiki sauke