Coconut Biscuit For Sallah

Kayan hadi

Kwakwa1
Filawa kofi 1
Rogo 1/4
Sikari kofi 1
Madara kofi 1
Kwai 2
Bota 1
Lemon tsami 1
Lemon zaki 2
Yadda ake yi:

 A yanka, a fere a gurza kwakwa da rogo, a zuba madara, da ruwa a matsa lemon tsami da lemon zaki a cakuda sosai sannan a zuba kwai da fulawa, a cakuda har sai filawar ta hadu sannan a murza a yanka su yadda ake  bukata a gasa a obin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *