ciwon mara lokacin al’ada matsala ce wacce take damun yawancin mata. musamman ma wadanda suke da matsalar shafar aljanu idan kina da wanna matsala sai kiyi wanna hadi domin samun waraka daga wanna.
garin zogale cokali 4
bakin ridi cokali 8
dakaken barkono cokali 3
zuma mai kyau kofi 3
gauraya su a cikin zuma kofi uku sannan a rinka shan cokali 3 kullum da safe bayan karyawa da kuma dare kafin
a kwanta za’a yine tun kafin zuwan al’adar kuma za’a ci gaba dayi har zuwa wasu lokutan har zuwa lokacin da ciwon zai daina zuwa.