CHIPS SALAD

CHIPS SALAD

Ingredients

Dankali
Hanta.
Kwai Heinze
Beanse
cream salad
Cocomber.
Carrot salt.
Attarugu

yadda akeyi
Kidafa hantarki da Curry. Maggi gishiri ki Saiki jajja ga a tarugunki da Albasa ki. soyayadahu Sosai saikiyanka. Dan Kali atsaye kisoya Idan dankalin ya huce Kijuye.
A plate maifadi Saiki kawo hanta kisa Akan dankalin kiyanka Cocumber a round ki Kizagaye dankalin da Ita tumatur. Makiyanka a round.
Ki zagaye cocunber ki yanyanka Kwai shima a round Kizagaye shida tumatir kwan kuma da Heanze beans… Tsakiya ki cike dasalad Creame. Ki kaiwa oga Ko baki koyara inza aci ajujjuya shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *