CHIPS AND PLANTAIN

Abubuwan bukata

  • CHIPS
  • Plantain
  • Carrot
  • Green beans
  • Albasa attaruhu da tattasai
  • Mai
  • Curry
  • Spieces
  • Tafarnuwa
  • Nama

Dafarko uwar gida zakifereye dankalinki sai ki yayyankashi slide sai ki yayyanka carrot da green beans dinki ki ajiyeshi shima a gefe sai ki bare plantain dinki shima kiyankashi slide kisakashi a gefe sai ki jajjaga kayan miyarki shima ki sakashi a site sai ki dauko namar ki kitafasa shi da albasarki, dandanon ki,Curry da Kuma dan tafarnuwa Amarya inkin sau ke namarki sai ki dauko mai da tukunyar suya sai kifara soya chips dinki inkin gama sai ki soya plaintain dinki inkin gama sai ki ajiyeshi a gefe sai ki dauko namar ki shima ki soya shi ki ajiyeshi a gefe sai ki sauke tukunyar suyarki sai dauko tukunya ki zuba mai sai ki soya ki kawo kayan miyarki kizuba ki kawo carrot da green beans dinki kizuba ki saka dandanon ki shima uwar gida sai kiyita soyasu ahankali kar asamishi wuta da yawa saboda munaso carrot dinmu da green beans dinmu suyi laushi sai muyita soyasu tare da kayan miyarmu sai mu kawo Dan tafarnuwa musa karmusa da yawa saboda munsashi a namar mu sai mukawo chips dinmu mu zuba shima mu kawo namarmu muzuba shima sai yankakkiyar albasa shima mu zuba Amma banda plantain din saboda shi ado zamuyi da shi inmuka gama zuba abubuwan dana fada sai mu juyasu duka sai a ragemasa wuta mu barshi ya Dan yi kamar minti biyar sai mu sauke sai mu zubashi a plate sai mu kawo plantain dinmu muxagaye bakin plate din dashi shikenan kin gama uwar gida wannan girki amsarta awajen mai gida kawae muke bukatar ji hmmm uwar gida kiyi ko kari ki gwada dan jindadin mai gida harma da ke kanki uwar gida dafatan zaki gwada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *