
Wace Illa GB WhatsApp Ke Da Shi?
Mene Ne Illar GB WhatsApp? Mutane da dama ne ke amfani da wasu nau’ukan WhatsApp, da suka hada da WhatsApp Plus da GB WhatsApp da sauransu. WhatsApp na cikin manyan kafofin sadarwa na tura sakwanni ta wayoyin salula da aka fi yawan amfani da su a duniya. Ana amfani da su domin cutar mutane ta…