
TSARABA TA MUSAMMAN GA MA’AURATA:
WANNAN HADIN YANA MAGUNGUNA KAMAR HAKA: : GARGADI: banda mai ciki : wannan hadin ma’aurata zasu iya Sha. masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku. yara daga kan shekara 7 zasu sha. YADDA ZA’A HADA SHINE: Za’a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita 4, sai a zuba sauran…