
Tsafta, Abar Alfahari Ga Mata, Da Kuma Abinda Ake Nufi Da Tsabta?
Tsabta na nufin kawar da duk wani abu da ya shafi kazanta da gyara yadda ya dace na jiki ,muhalli da kuma cikin unguwanni da ma gari bakidaya. Wannan Karon zan yi magana ne akan tsabtar jiki ganin yadda ke taka muhimmiyar rawa cikin rayuwar ma’aurata musamman mata. Tabbas rashin tsabtar jiki babbar matsala ce…