
Abubuwa 10 da bai kamata mata taji daga wajen mijinta ba
Masu iya magana dai na cewa ‘ Magana zarar bunu ce’, a don haka duk kalaman da mutum zai furta kan iya zama sanadiyar gyara ko wargaza zamantakewarsa da iyalinsa. Ga jerin wasu abubuwa goma da ya kamata duk wani miji ya guji furtasu ga matarsa, saboda mata dan karamin abu kan iya sanya su…