
SAĆON BARKA DA SAFIYA MASU DAĆI ZUWAGA MASOYA
Aika SaĆon waya na Éaya daga cikin hanya mafi inganci wajen saka budurwa shauki da nuna mata soyayya. Ko wanne daga cikin waÉannan saĆonnin Mata suna son samun irin su daga wurin samarin su, kuma zasu saka mace ta gane cewa saurayin ta yana tinanin ta kuma yana Ćaunar ta. 01Idan Na Kalle ki, Ni…